Barkanmu da wannan lokaci.
Ina muku maraba da zuwa shirinmu daga Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Abubakar Tafawa Balewa Polytechnic, Bauchi.
A yau za mu duba wani batu da ya shafi siyasa, wato sauyin jam'iyya da kuma yadda kafafen yaɗa labarai suka ruwaito lamarin.
Rahotanni sun bayyana cewa GwamnaSee more...